APC ta ci zaben shuwagabannin majalissa kamar yadda Ronaldo ya cinye Spaniya da bugun tazara – Hon Kazaure

Karatun minti 1
Hon Gudaji Kazaure
Hon Muhammad Gudaji Kazaure - Dan Majalissar wakilai a Najeriya (Roni-Gwiwa-KAzaure-'YanKwashi).

Hon Muhammdu Gudaji Kazaure, dan majalissar Tarayya mai wakiltar karamar hukumar Gwiwa, Roni, Kazaure da ‘Yan kwashi, ya bayyana lashe zaben da ‘yayan jami’iyyar APC tayi a majalissar kwatankwacin irin bugun tazarar da Cristiano Ronaldo yaci a gasar cin kofin duniya ta 2018.

Latsa ‘Play’domin kallon bidiyon

Latsa ‘Play’domin kallon bidiyon

Karin Labarai

Sabbi daga Blog