//
Wednesday, April 1

Yanzun nan: Babban Alkali, Ibrahim Mai Kaita ya rasu

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

Babban mai shari’a, Ibrahim Mai Kaita ya rasu a yau Lahadi bayan jinya a babban asibiti dake Abuja.

Rahotanni sun bayyana yacce Alkali ya kwanta a asibiti biyo bayan hatsarin da yayi makonni da suka gabata a garin Funtuwa na jihar Katsina.

Cikakken bayanin na zuwa….

Alkali Mai Kaita, shine wanda yake shari’a kan zargin almundahanar biliyoyin kudaden kananan hukumomin jihar da akeyi wa tsohon gwamnan Katsina, Barister Shehu Shema.

Masu Alaƙa  Dan Najeriya ya rasu jim kadan bayan kammala karatun Digiri na 2 a kasar Indiya

Karin Labarai

Share.

About Author

Comments are closed.

%d bloggers like this:
DABO FM 2020