Bayan korafin “Anci Moriyar Ganga” da masu bukata ta musamman sukayi, Buhari ya hada musu Shan Ruwa

Shugaban Muhammadu Buhari ya hadawa masu bukata ta musamman buda baki a fadar gwamnatin dake babban birnin tarayyar Abuja a yau Alhamis.

DaboFM ta tattaro cewa shan na zuwa ne jim kadan bayan da masu bukata da musamman din sukayi kukan cewa, sun fito duk rana duk runtsi, suka zabi shugaba Muhammadu Buhari, amma gwamnatin tayi watsi da lamuransu.

%d bloggers like this: