Bidiyo: Gwamna a Indiya, ta kunyata ma’aikaci akan kashe N2550 ba bisa ka’ida ba

Luitenant Kiran Bedu, gwamna a yankin Puducherry dake kasar Indiya ta gargadi wani ma’aikaci bisa kashe Rupee Dari biyar kwatankwacin naira 2550, saboda tarbar ta zuwa ma’aikatar.

Yayi amfani da kudin ne wajen yin fasta da kuma banner mai hoton gwamnar da rubutun maraba da kawo mana wannan ziyara.

Luitenant Bedi, ta yi umarni da cewa kada wanda ya sake diban kudin ma’aikatar ko kuma kudin aljihunshi ya kashe saboda zuwanta.

Kalli Bidiyo:

https://dabofm.com/wp-content/uploads/2019/01/img_4031.trim-2.mov

Masu Alaƙa  Wani mutum ya shiga gasar cin kwai 50, ya mutu bayan cinye 41 akan N10,000

Karin Labarai

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.