Ranar 15 ga Agusta kowacce shekara, rana ce da kasar Indiya ke murnar samun ‘yancin Kai daga turawan mulkin mallaka na kasar Burtaniya. A yau 15 ga Agusta 2020, kasar …
Indiya
-
Magidanta 1,774 ne suka debo wa matansu ‘yan sanda yayin dokar zaman gida a kasar Indiya. Yayin kududduga da wata kungiyar kare hakkin maza ma’aurata ta SIF tayi, tace a …
-
Jaipur, India Babban ministan jihar Rajasthan, Ashok Gehlot, ya baiwa kananan ministoci da ‘yan majalissun masu mulki a karkashin jami’iyyarshi ta Congress umarnin hada kudade domin ragewa marasa karfi radadin …
-
Labarai
Yadda Indiyawan Hindu sukayi wanka da cin kashin Saniya don magance Corona Virus
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJaipur India A kasar Indiya, wasu daga cikin mabiya addinin Hindu sun bayyana fitsari da kashin Saniya a matsayin rigakafin kamuwa da cutar Corona. Hakan yasa wasu dayawa daga cikinsu …
-
Jaipur, India A daren ranar Litinin ta makon da ya gabata, yan sandan jihar Rajasthan reshen birnin Jaipur suka cafke wasu yan Najeriya da hodar Iblis mai nauyin ‘gram’ 21 …
-
Labarai
Wani mutum ya shiga gasar cin kwai 50, ya mutu bayan cinye 41 akan N10,000
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn bunkasa 1/05/2020. Jaipur India: Wani mutum mai shekaru 42 dan asalin jihar Uttar Pradesh ta jihar Indiya mai suna Subhash Yadav ya rasa ranshi bayan yin gasar cinye kwai …
-
Hukumomin kasar Indiya sun bayar da hutu domin zagoyowar ranar da ake kiranta Uttarayan ko kuma Makar Sankrati, ranar ce da suke sadaukar da ita ga wani abun bautarsu mai …
-
Duniya
Gwamnatin kasar Indiya ta kaddamar da fara siyarda Audugar Mata akan Rs1 (N5.07)
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin kasar Indiya ta kaddamar siyar da Audugar Mata akan kudin kasar na Rupee 1 kacal, kwatankwacin Naira 5.07. Kasar ta rage farshin Audugar daga Rs 2.50 zuwa Rs 1 …
-
Babban LabariDuniyaLabarai
Jirgin zuwa duniyar Wata na Indiya yayi tutsu, sakanni kadan daya rage sauka a kudancin duniya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBayan shafe kwanaki 55 da Jirgin zuwa duniyar wata mai taken ‘Chandrayaan II’, jirgin yayi tutsu. DABO FM ta binciko cewa masu kula da jirgin sun rasa na’urarshi a lokacin …
-
Shugaban kungiyar IMN a Naajeriya, Sheikh Ibrahim Zakzaky, wanda a yanzu haka yake kasar Indiya ya bayyana cewa zai dawo kasa Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan da yace babu …
-
Labarai
Jami’an Najeriya suna hana Likitoci a Indiya baiwa Zakzaky kulawar da ta dace
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yan Shi’ar kasar Indiya sun koka kan yacce jami’an Najeriya suke hana ruwa gudu yayin da Likitoci suke duba lafiyar shugaban IMN, Sheikh Al Zakzaky. DABO FM ta tabbatar da …
-
Labarai
Indiya: An kama dan Najeriya da Hodar Iblis “Cocaine” a kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar yan sanda a kasar Indiya ta cafke wani dan Najeriya dauke da miyagun kwayoyi. Dan Najeriyar mai suna Ikenna ya kasancewa yana zama ne a kasar ta Indiya ba …
-
Wani Kirista a kasar Indiya ya gamu da ajalinsa bayan da wasu ‘yan addinin Hindu suka far masa bisa yanka Saniya da yayi. Hukumar ‘yan sandan garin Jharkhand sun s …
-
Yau 11 ga watan Afirilun 2019, al’ummar kasar Indiya suka fara jefa kuri’arsu. Alkaluman da hukumar zaben kasar ta fitar ya nuna cewa mutane miliyan 900 ne zasuyi zabe a …
-
LabaraiNishadiSiyasa
Zaben2019: Wasu ‘yan Najeriya mazauna kasar Indiya, sun bayyana murnarsu ga nasarar Buhari
A cigaba da nuna murna da farinciki da samun nasarar shugaba Muhammadu Buhari, wasu daliban Najeriya dake karatu a kasar Indiya sun bayyana irin nasu farinciki. Tattakin da suka gudanar …
-
Duniya
Bidiyo: Gwamna a Indiya, ta kunyata ma’aikaci akan kashe N2550 ba bisa ka’ida ba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineLuitenant Kiran Bedu, gwamna a yankin Puducherry dake kasar Indiya ta gargadi wani ma’aikaci bisa kashe Rupee Dari biyar kwatankwacin naira 2550, saboda tarbar ta zuwa ma’aikatar. Yayi amfani da kudin ne …
-
DuniyaLabarai
An amince da hukuncin kisa a kan masu cin zarafin kananan yara a Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamanatin kasar Indiya ta amince da dokar kisa a kan masu cin zarafin kananan yara a karkashin dokar “Protection of Children from Sexual Offences” Rahotan daga kamfanin dillaninci labarai na …
