Labarai

Buhari zai bawa matasan Najeriya aikin shuka Bishiyoyi miliyan 25

Shugaba Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa gwamnatinshi zata saka matasan Najeriya shuka Bishiyoyi miliyan 25 don rage illar chanjin Yanayi.

Shugaba Buhari ya bayyana haka yayi wani taron tattauana batutuwan shawokan illar chanjin yanayi a duniya wanda aka gudanar a kasar Amurka.

Shugaban yace lallai chanjin yanayin abune da za’a kula dashi sosai bisa irin illar da yake yiwa mutanen duniya.

“Gwamnatin Najeriya za ta yi kokari wajen shuka tsirrai domin kaucewa zaizayar kasa da kuma kwararowar hamada nan da shekarar 2020,”

“Zamu hada kan Matasan Najeriya wajen shuka bishiyoyi kimanin miliyan 25.”

Karin Labarai

Masu Alaka

Buhari ya bada umarnin rabar da Shinkafar da Kwastam suka kama

Dabo Online

Ban gina sabbin gidaje ko siyan hannayen jarin gida ko kasar waje ba – Buhari

Dabo Online

Manyan Najeriya basa kauna ta – Shugaba Buhari

Dabo Online

Daga kin gaskiya: Matashin daya sha ruwan kwata akan Buhari bai mutu ba.

Ziyarar godiya muka kai wa Buhari – Ganduje

Dabo Online

Kotun karar zaben shugaban Kasa ta yi watsi da karar kalubalantar nasarar Buhari

Dabo Online
UA-131299779-2