Za a tsige shugaba Donald Trump

Majalissar Dokokin kasar Amurka tana shirin tsige shugaban kasar Mr. Donal Trump.

Yan majalissar Democrat ne dai ke kkkarin aiwatar da wannan shiri.

Yanzu haka ‘yan majalissar suna dakon samun wani kaso ne daga cikin na ‘yan uwansu ‘yan Republic, domin kai ga samun nasara wannan aiki na shugiya.

Majiyar BBC ta rawaito cewa yan majalissar sun dauki wannan kudiri wuta-wuta, kuma daga Yanzu zuwa kowanne lokaci za su samu nasarar aiwatar da wannan yunkuri na su.

Masu Alaƙa  Haramcin shiga Amurka ga yan siyasar da sukayi madugin zabe zai shafi iyalansu -Amurka

Karin Labarai

Leave a Reply

Your email address will not be published.