0
Kasa da mako daya ne rage tafiyar dalibai 242 da gidauniyar Kwankwasiyya za ta dauki nauyin karatun Digirinsu na 2 a kasar Indiya.
DABO FM tana da tanadi na kawo cikakkun rahotanni daga kasar Indiya, tare da bidiyo a dai dai lokacin da daliban suke sauka a kasar Indiya.
Ga masu bukatar daukar nauyin kawo rahotanni da bidiyon kai tsaye (Live) yayin saukar daliban, zasu iya tuntubarmu a shafukanmu na sada zumunta ko ta Adireshinmu na Email wanda zamu saka a kasa.
