Home LabaraiGwamnatin Kaduna za ta dauki sabbin ma’aikata

Gwamnatin Kaduna za ta dauki sabbin ma’aikata

by Dabo Online
0 comments

Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ta shirya tsaf domin daukar sabbin ma’aikata a ma’aikatunta guda 27 na cikin jihar.

Ga masu son neman aikin, zasu garzaya shafin yanar gizo-gizo wanda gwamnatin ta ware domin manema aikin.

Gwamnatin ta bayyana ranar 12 ga watan Agusta 2019 a matsayin ranar da zata rufe karbar bukatar masu neman aikin.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00