(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Gwamnatin Tarayya ta ware wa shirin farfado da jirgin saman “Nigeria Air” biliyan 47

Karatun minti 1

Gwamnatin tarayar ta aminta da kashe biliyan 47 domin farfado da kamfanin jiragen Najeriya na ”Nigeria Air”.


Ministan harkokin sufurin ijragen sama, Sanata Hadi Siriki, yace kudin da aka ware yana cikin kasafin kudin bana da shugaba Buhari ya sanyawa hannu.


Gwamnatin dai ta dakatar da shirin farfado da jirgin tin watanni 8 da suka gabata.


Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa; Hadi Sirika yace “Shugaba Muhammadu Buhari ya bada umarin yin amfanin da kudin “VGF” domin cigaban aikin a 2019.


An ware wa VGF dalar Amurka miliyan 155, kwatankwacin biliyan 47.43 a chanjin 306 duk dala daya a farashin babban bankin CBN.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog