Hotuna: Ganduje ya kai ziyara filin da za’a kara rantsar dashi don shiga “Next Level”

Gwamnan jihar Kano, Dr Ganduje ya kai ziyara filin wasa na Sani Abacha dake Kofar Mata, filin da za’a rantsar dashi a gobe Alhamis 29/05/19.

%d bloggers like this: