Bayan hukumar zabe ta kasa ta soke jam’iyyu 74, hukumar ta fitar da jerin jam’iyyu 18 da suka tsallake gudumar INEC. Cikin jerin jamiyyun akwai APC, PDP sai kuma jam’iyyar …
INEC
-
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta sanar da cewa ta soke jam’iyyu kimanin 74 a Najeriya, inda ta mayar da jam’iyyun siyasar zuwa 18 daga 92. Majiyar …
-
Labarai
Kotu ta daure babban jami’in INEC shekaru 6 bisa hannu a cikin karbar cin hancin miliyan 45
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotu ta daure wani mataimakin darakta a Hukumar zabe ta INEC, Auwal Jibrin, har tsawon shekaru 6, bisa karbar cin hanci daga tsohuwar ministar man fetur, Diezani Alison Madueke. Hukuncin …
-
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC, Farfesa Mahmud Yakubu, ya bayyana cewa babu wani tsarin zabe da yake cikakke da babu kuskure a ciki. SHugaban ya bayanna …
-
Siyasa
INEC ta kwace takarda shaidar cin zabe daga ‘dan majalissar APC a jihar Ondo
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBiyo bayan hukunci da wata babbar Kotu tayi a jihar Ondo, hukumar zabe ta INEC ta kwace takardar shaidar cin zaben da ta baiwa Mr Sina Akinwuni na jami’iyyar APC, …
-
Siyasa
Akwai yiwuwar INEC ta soke zaben Zamfara bayan ganawar gaggawa da jami’iyyar APC tayi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabbar hukumar zabe ta kasa, INEC ta yanke zata fitar da matsayar ta akan hukuncin da kotin koli ta fitar. Hukumar tace; “Zamu zauna ranar Asabar 25/05/2019, domin tattaunawa akan …
-
Labarai
INEC ta kwace ‘Certificate’ 20 na APC daga cikin jimillar 25 da aka kwace bisa umarnin Kotu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabbar hukumar zabe ta INEC ta kwace jimillar takardar shaidar lashe zabe ”Certificate of Return” guda 25, a zaben da aka kammala na 2019 bisa umarnin Kotunan zabe. Shugaban sashin …
-
Babbar hukumar zabe ta kasa INEC ta karyata wasu zarge-zarge da akeyi mata na shirin dakatar da amfanin da na’urar card reader a zaben gwamnonin da za’a gudanar ranar Asabar …
