1
Dan Majalissar tarayya mai wakilatar karamar hukumar Garga da Babura na jihar Jihar Jigawa, Adamu Fagengawo ya rasu.
Ya rasu a wani asibiti dake birnin Dubai na hadaddiyar daular Larabawa.
Iyalan mamacin sun bayyanawa jaridar Daily Nigerian cewar, ya yanke jiki ya fadi inda ana zuwa asibiti a chan birnin Dubai yace ga garinku nan.
