Jira ya kare: Tsarabar Dauda Kahutu Rara

by Dabo Online
0 comments

Fitaccen mawakin siyasar, Dauda Adamu Rarara, ya fitar da sabuwar wakar biyo bayan nasarar da shugaba Muhammadu Buhari ya samu a kotun koli akan abokin takararshi, Atiku Abubakar na jami’iyyar PDP.

Kalli Bidiyon anan https://youtu.be/TZCHr2jq3-Q

Karin Labarai

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00