Katsina: ‘Yan bindiga sun sace surukar gwamnan jihar Katsina, Masari

Karatun minti 1

A safiyar yau wasu ‘yan bindiga da ba’asan ko suwaye ba suka sace mahaifiyar matar gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari.

Rahotanni sun nuna miyagun da suka sace matar sunyi  dirar mikiya  a gidanta dake Katsina layout.

An bayyana ‘yan bindiga sun zo gidan surukar gwamnan a babura domin sace ta.

Sauran labarin na zuwa….

Karin Labarai

Dangalan Muhammad Aliyu

•Sublime of Fagge's origin.
•PharmD candidate

Sabbi daga Blog