Majiyoyi daga fadar gwamnatin Najeriya da ta jihar Katsina sun bayyana cewa an saki yara 340 daga cikin wadanda aka sace a jihar Katsina. Rahotanni sun tabbatar da cewa a …
Katsina
-
Tshohon sanatan Kaduna, Kwamared Shehu Sani yaci gaba da caccakar gwamnatin jam’iyyar APC ta shugaban kasa Muhammadu Buhari. Rahoton DABO FM ya bayyana Shehu Sani nayin wani kurman baki a …
-
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya dora alhakin kashe-kashen dake faruwa wanda yan kungiyar Boko Haram da sauran yan ta’adda keyi a kwana-kwanan nan a arewacin Najeriya musamman a jihohin Katsina, …
-
Tini shirye shirye yayi nisa na kafa asusun kai ‘ya’yan talakawa a jihar Katsina wanda Gidauniyar Kwankwasiyya ta dauki gabaran yi bayan ta samu nasarar kai fiye da daliban jihar …
-
Labarai
Fashewar tukunyar ‘Gas’ ta hallaka wasu ‘yan uwa su 8 har lahira a jihar Katsina
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGobara ta cinye wasu ‘yan uwa takwas. Wutar da ta tashi da misalin karfe 5 na yamma ranar Asabar a garin Dan Musa na karamar hukumar Dan Musa, ta yi …
-
-
Wani mutumin Dutsin-ma a ta jihar Kaatsina ya sanya ranar rada sabon sunan sa bayan ya canza daga Buhari zuwa Sulaiman. Wannan ya biyo bayan abinda ya kira yaudara da …
-
Ma’aikatan da Gwamnatin jihar Katsina ta dauka aiki don rage musu radadin talauci, sun yi barazanar tsunduma yajin aikin sai Baba ta gani. Hakan na zuwa ne bayan korafin da …
-
Labarai
Jami’an tsaro sun tsare wani Malami bayan ya soki Buhari da gazawar Gwamnatin akan matsalar Tsaro
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar tsaro ta DSS ta gayyaci Malam Aminu Usman wanda aka fi sani da “Abu Ammar” zuwa ofishin ta a jihar Katsina, inda kuma bayan zuwan Malamin, jami’an suka tsare …
-
Labarai
‘Yan sanda na farautar yan kungiyar ‘Sa Kai’ da suka harbe jami’an tsaro a Katsina
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar yan sanda reshen jihar Katsina ta farautar yan kungiyar ‘Sa Kai’ dake jihar Katsina bisa bindige wani dan sanda da Soja a jihar. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa; …
-
Rundunar ‘yan sanda jihar Katsina ta tabbatar da rasa rayukan mutane 10 daga kayukan Guzurawa da Safana dake karamar hukumar Safana a jihar Katsina. “Yan sanda sun tabbatar da alhakin …
-
A safiyar yau wasu ‘yan bindiga da ba’asan ko suwaye ba suka sace mahaifiyar matar gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari. Rahotanni sun nuna miyagun da suka sace matar sunyi …
