Kiwon Lafiya: Yi wa juna tusa na kara danƙon soyayya ga ma’aurata – Masana

A cewar masanan, shakaar warin tusa yana kare muum daga rashin kamuwa da wasu cututtuka irinsu Ciwon Daji, Sankara, Sanyin Kashi da wasu cututtukan.

“Warin Tusa na dauke da sinadarin AP 30 wanda yana kare mutum daga kamuwa da cututtuka.” – Mark Wu,  Malamin daya jagoranci binciken.

Ga jerin wasu daga cikin amfanin tusar a jiki:

 

1. Tana kare mutum daga kamuwa da cututtukan dake kama zuciya.

2. Tana kare mutum daga kamuwa da cutar shanyewar bangaren jiki.

3. Warin tusar na kare mutum daga kamuwa daga yawan mantuwa.

Masu Alaƙa  Kashi 6 cikin 10 na matan Najeriya, sunada tabin hankali -Masana Kwakwalwa

4. Tana kuma kare mutum daga kamuwa da cutar dajin dake kama dubura.

5. Warin tusar na kare mutum daga kamuwa da cutar sanyin kashi.

Mr Mark ya kara da cewa, yiwa juna tusa ga ma’aurata abune da yake da amfanin gaske. 

“Yin tusa ga juna a hanci, musamman ma’aurata, na kara dankon soyayya a tsakanin ma’auratan saboda wani sinadari dake cikin tusar.”

Daga karshe yayi kira ga masoya da ma’aurata da su rika yi wa juna tusa mai doyin gaske saboda sabunta soyayya a tsakanin su sannan kuma da samun lafiya nagartacciya.

Sako na musamman

Shin kuna da wata sanarwa ko bukatar bamu labari?

Masu Alaƙa  Koren shayi yana kara kaifin basira - Masana Lafiya

Ku aiko mana da sako ta submit@dabofm.com

%d bloggers like this: