Kociyan Najeriya Stephen Keshi ya cika shekaru 3 da mutuwa

Karatun minti 1

Kociya Stephen Keshi, tsohon dan wasan kuma mai horaswa na kungiyar Super Eagles ya cika cika shekaru 3 da mutuwa.

Keshi ya mutu ne a ranar 7 ga watan Yuli 2016.

STepehen Keshi a shekarar 1994, lokacin da ya lashe gasar AFCON a matsayinshi na Captain

Ya samu nasarar lashewa kungiyar Super Eagles kofin kasashen Afrika a matsayinshi na dan wasa da kuma mai horarwa.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog