Home Kiwon LafiyaKoronabairas ta hallaka mutum na farko a jihar Kano

Koronabairas ta hallaka mutum na farko a jihar Kano

by Dabo Online
0 comments

An samu mutum na farko da ya rasa ranshi a jihar Kano sakamakon Koronabairas.

Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ce ta tabbatar da haka a shafinta na Twitter a wata sanarwa da ta fitar 11:55 na daren yau Laraba.

Ma’aikatar ta kuma tabbatar da samun mutane 12 da suka kamu da cutar, jumillar 21 cikin kasa da mako daya da bullar cutar.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00