Kotu ta dakatar da karin masarautu 4 a jihar Kano

Wata babbar kotun jihar a Kano ta dakatar da yunkurin kirkiro sabbin masarautu a jihar Kano da Gwamna Ganduje yayi.

Babbar kotun tayi wannan hukunci ne a yammacin ranar Juma’a.

%d bloggers like this: