Babbar kotun Musulunci dake jihar Kano, ta yanke wa wani tsoho mai shekaru 70 hukuncin kisa bayan kamashi da laifin fyade. Kotun ta kama tsohon da laifin yi wa yarinya …
Kotu
-
Labarai
Abba Yusuf ya kai Ganduje kotu kan ‘bai wa wasu mutane gine-ginen Gwamnati’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAbba Kabir Yusuf, dan takarar gwamnan Kano a zaben 2019 ya mika gwamnan Kano, Dr Abdullahi Ganduje zuwa kotu tare da wasu mutane. Lauyan dan takarar, Barista Bashir Yusuf Tudun …
-
Da alama tsuguni bata kare ba, lauyoyin Maryam Sanda wadda alkalin kotun tarayya dake Abuja, jastis Yusuf Halilu ya yankewa hukuncin kisa sunce zasu daukaka kara domin basu yarda da …
-
Rahotanni sun tabbatar da jami’ar Ahmadu Bello ta bawa Alkalin alkalai, CJN Tanko Muhammed gurbin karatu ba tare da ya samu makin da ake bukata ba a darasin Lissafi da …
-
Labarai
Lauya ya kai gwamnatin Najeriya Kotu bisa bukatar cire rubutun Ajami daga jikin Naira
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWani lauya mai rajin kare hakkin biladama, Chief Malcolm Omirhobo ya mika gwamnatin Najeriya gaban kuliya da bukatar cire rubutun da ya kira Larabci daga jikin tambarin Sojin Najeriya da …
-
Labarai
Kotu koli ta haramtawa Gwamnoni nadin shugaban riko ko rushen shugabancin karamar hukuma
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabbar kotun Najeriya ta haramtawa Gwamnonin jihohi nadin shuwagabannin riko a kananan hukumomin jiharsu. Haka zalika ta haramtawa gwamnoni ikon cire rushen shugabancin karamar hukuma. Hukuncin kotu da alkalai biyar …
-
Majalisa masarautar bichi ta cire hakiman da basuyi mubayi’a ba ga Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero, a zaman ta na yau data gudanar a fadar masarautar Bichi. Masarautar ta …
-
Labarai
Kotu ta umarci Buhari ya kwato Kudaden fansho da tsofaffin Gwamnonin da suka zama Ministoci da Sanatoci
Wata babbar kotun tarayya da ke Ikoyi a jihar Lagos, ta umarci gwamnatin tarayya da tayi amfani da ikonta wajen ganin ta karbo dukkanin makudan kudaden da tsofaffin gwamnonin kasar …
-
Labarai
Kotu ta kwace kujerar majalissa daga dan PDP ta bawa dan APC bisa rike shaidar zama dan kasar Birtaniya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotu sauraren korafe-korafen zabe ta kwace zaben dan majalissar tarayya a karkashin jami’iyyar PDP, Mista Ikengboju Gboluga, mai wakiltar karamar hukumar Okitipupa/Irele ta jihar Ondo. Kotun ta baiwa na dan …
-
Babban LabariLabarai
Kotu ta ayyana Kungiyar Shi’a a matsayin Kungiyar Ta’addanci tare da haramta ta a Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotu ta umarci gwamnatin tarayyar Najeriya da ta haramta kungiyar ‘Yan uwa Musulmi ta Najeriya dake bin mazahabin Shi’a. A ranar Juma’a, wata babbar kotu a Abuja ce ta yanke …
-
Siyasa
Kotu ta ki amincewa da bukatar ‘Abba Gida Gida’ na karin sunayen shaidu guda 8
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun karbar korafe korafen zaman gwamnan jihar Kano dake da zamanta a jihar Kano tayi watsi da bukatar jami’iyyar PDP da dan takarar ta, Abba Kabir Yusuf. PDP ta hannun …
-
Labarai
Kotu ta kara baiwa gwamnatin tarayya umarnin sakin Sambo Dasuki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun daukaka kara dake zama a Abuja ta baiwa tsohon mai bada shawara kan harkokin tsaro na kasa, Sambo Daski beli akan kudi Naira miliyan 100. Haka zalika, kotun ta …
-
Siyasa
APC tayi rashin nasara bayan kotu ta tabbatar da Darius Ishiaku na PDP a matsayin halastaccen gwamnan Taraba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotu dake sauraron kararrakin zabe tayi watsi da karar Abubakar Danladi, dan takarar gwamnan jihar Taraba, ya shigar gaban kotun dake da zamanta a birnin tarayyar Abuja. Abubakar Danladi ya …
-
Labarai
Kotu ta daure babban jami’in INEC shekaru 6 bisa hannu a cikin karbar cin hancin miliyan 45
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotu ta daure wani mataimakin darakta a Hukumar zabe ta INEC, Auwal Jibrin, har tsawon shekaru 6, bisa karbar cin hanci daga tsohuwar ministar man fetur, Diezani Alison Madueke. Hukuncin …
-
Labarai
Kotu ta watsar da bukatar Atiku na bincikar kundin tattara sakamakon zaben 2019 daga INEC
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun dake sauraron kararrakin zaben shugaban kasar Najeriya tayi watsi da bukatar Atiku Abubakar da jami’iyyar PDP na samun damar bincikar kundin bayanan hukumar INEC. Kotun tace tayi watsi da …
-
LabaraiSiyasa
Kotun koli ta tabbatar ‘Abba Gida Gida’ a matsayin wanda ya lashe zaben PDP a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabbar kotun kolin Najeriya ‘Supreme Court’ ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin sahihin dan takarar gwamna a jami’iyyar PDP na jihar Kano bayan da Ibrahim Little ya shigar …
-
Labarin da ke shigowa daga kotun kolin Najeriya da duminsa na nuna cewa kotun a yau Juma’a, 14 ga Yunin 2019 ta kwace kujeran sanatan APC mai wakiltan jihar Neja …
-
Babban LabariLabarai
Kotun karar zaben shugaban Kasa ta yi watsi da karar kalubalantar nasarar Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun da ke sauraren karan zaben shugaban kasa ta yi watsi da karar da gamayyar jam’iyyu na C4C ta shigar gaban ta tana kalubalantar nasarar da Buhari yayi a zaben …
