Home LabaraiKotu tayi cilli da bukatar PDP, ta tabbatar da El-Rufa’i a matsayin halastaccen gwamnan Kaduna

Kotu tayi cilli da bukatar PDP, ta tabbatar da El-Rufa’i a matsayin halastaccen gwamnan Kaduna

by Dabo Online
0 comments

Kotun dake sauraron korafe-korafen zaben Gwamna dake da zamanta a jihar Kaduna, ta tabbatar da gwamnan jihar, Mallam Nasiru El-Rufai, a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar.

Hakan na zuwa ne bayan korar karar da dan takarar gwamna a jami’iyyar PDP, Isa Ashiru, ya shigar na kalubalantar nasarar Mallam Nasiru.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00