Home LabaraiKotun Zabe: Na shiga tsananin ruɗani a lokacin da kotu take yanke hukunci – Buhari

Kotun Zabe: Na shiga tsananin ruɗani a lokacin da kotu take yanke hukunci – Buhari

by Dabo Online
0 comments
Shugaba Buhari ya gaza

Shugaba Muhammadu Buhari, ya bayyana yanayin da ya samu kanshi lokacin da Kotu dake zaman yanke hukunci akan karar da Atiku Abubakar ya shigar gabanta na kalubalantar nasarar Buhari n.

Shugaban yace yayi amfani da zaman Majalissar Zartawa wajen ragewa kanshi damuwar hukuncin da kotun ka iya fitarwa.

Shugaban ya bayyana haka yayi da yake karbar bakuncin gwamnonin APC, wadanda suka kai masa ziyara domin taya murnar nasarar daya samu a kotu.

Buhari ya bayyana cewa bai san yacce shari’ar zata kasance ba, inda yace “Da na shiga matsananciyar damuwa idan da hukuncin kotu ya baiwa jami’iyyar Adawar mu nasara.”

Cikakken bayanin yana zuwa…..

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00