Kotun zabe ta kara tabbatar da Dr Ganduje a matsayin gwamnan Kano

by Dabo Online
0 comments

Kotun dake sauraren korafen zaben gwamnan jihar Kano, ta tabbatar da Ganduje a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar.

Hakan na zuwa ne bayan da kotu ta kori karar da jami’iyyar PDP da dan takararta Abba Kabiru Yusuf suka shigar gabanta.

Cikakken bayanin yana zuwa.

Karin Labarai

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00