Kura ta Lafa: Manyan Kannywood sun sasanta Ali Nuhu da Adam Zango

Shahararrun jarumawan Kannywood, Adam A. Zango da Ali Nuhu sun shirya bayan wani dan rikici daya ratso tsakaninsu.

Manya a Kannywood ne suka shirya jarumawan, hakan yasa jarumi Ali Nuhu ya janye karar daya kai Adam Zango gaban Kotu bisa tuhumar Zangon da bata masa suna.

IZa’a iya ganin tallar da DaboFM batada hannu a ciki.

Adam Zango dai ya zargi Ali Nuhu da sa yaransa su rika zagi da cin mutuncin shi, harma yayi ikirarin cewa an zagi mahaifiyar shi.

TALLA

Hakan ta sakashi a maida martani tare da zagin mahaifiyar Ali Nuhun.

Masu Alaƙa  Gobara a KANNYWOOD: Adam A. Zango ya zazzagi Ali Nuhu

Muhammad Aliyu Dangalan

•Sublime of Fagge's origin. •Apprentice Journalist. •Doctor of Pharmacy student.

%d bloggers like this: