Kafin rasuwarsa shi ne Galadiman Katsina kuma tsohon ministan shari’a na zamanin Sardauna.
Ya rasu ya bar mata 3 da ‘yaya 13.
Za’a yi jana’izarsa a ranar yau Asabar a gidan Galadiman Katsina da ke Malumfashi a jihar Katsina da misalin karfe 4:00 na yamma.