Ma’aikatan jihar Kano, sun fara karbar sabon albashin N30,000 a matsayin mafi karancin albashi na watan Disamba.
Hakan na zuwa ne bayan da gwamnatin jihar ta cimma matsaya tsakaninta da kungiyar kwadago reshen jihar tin a ranar 17 ga watan Disambar 2019.
Bayan kwarya-kwaryar bincike da DABO FM ta gudanar, ma’aikatan sun fara karbar sabon albashin a daren ranar Litinin, 30 ga watan Disamba.
A zanta warmu da wani ma’aikaci a ma’aikatar gona ta jihar Kano, ya shaidawa DABO FM yacce ya karbi sabon albashi na N30,000.
Ga yacce jadawalin tsarin biyan sabon albashin ya kasance;
RUKUNI NA 1
CONPSSS
GL 01 – 06 70%
GL 07 30%
GL 08 18%
GL 09 14%
GL 10 – 14 12%
GL 15 – 17 8%
RUKUNI NA 2
CONMESS
CM 01 – 04 5%
CM 05 – 07 4%
CONHESS
CH 01 – 04 29%
CH 05 22%
CH 06 14%
CH 07 9%
CH 08 7%
CH 09 6%
CH 10 – 11 5%
CH 12 – 15 4%
RUKUNI NA 3
CONPCASS
CONP 01 6%
CONP 02 – 06 5%
CONP 07 – 09 4%
CONTEDISS
CONT 01 25.31%
CONT 02 25%
CONT 03 24%
C0NT 04 21%
CONT 05 17%
CONT 06 10%
CONT 07 6%
C0NT 08 – 12 5%
CONT 13 – 15 4%
RUKUNI NA 4
CONJUSS
GL 01 – 05 63%
GL 06 50%
GL 07 23%
GL 08 16%
GL 09 14%
GL 10 11%
GL 12 10%
GL 13 9%
GL 14 8%
GL 15 – 17 6%
