Masarautar Kano ta kira taron Addu’ar cika shekaru 5 da rasuwar Marigayi Ado Bayero

Majalissar Masarautar jihar Kano ta shirya taron addu’a ga Marigayi Dr Ado Bayero bayan cika shekaru 5 da rasuwa.

Majalissar ta fitar da sanarwar ne bayan da gwamnatin jihar ta hanata gudanar da hawan Nassarawa bisa dalilan tsaro data fada.

%d bloggers like this: