‘Yam Najeriya sama da 30 ne suka kammala karatunsu a wata Jami’a dake arewacin kasar Indiya. DABO FM ta binciko cewa ‘yan Najeriyar sun kammala karatun nasu a jami’ar NIMS …
Matasa
-
Labarai
Wani mutum ya kwarara wa wasu matasa 8 ruwan batir a jihar Anambra
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA kasuwar Ugwuagba ta jihar Anambra ne dai aka samu wani mutum ya shekawa wasu mutane guda 8 ruwan batiri, kamar yadda jaridar Premium Times ta rawaito. Jaridar tace majiyar …
-
Labarai
Matasan jihar Kano sun fara zanga-zangar kin amincewa da ƙarin masarautu 4 a jihar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMatasa a jihar Kano sun fito zanga-zangar ƙin amincewa da dokar karin masarautu 4 a jihar Kano. Ranar Litinin majalissar jihar Kano ta karbi kuduri daga wasu da aka kira …
-
Matsalarmu a Yau
Matsalar Tsaro: Akwai buƙatar a tuna maka Baba, Daga Rabi’u Biyora
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWallahi Tallahi al’ummar Nigeria sun kaunaceka ne sakamakon sanin da sukayi maka na jarumin soja, wanda ko kadan baka wasa idan akayi abun dazai cutar da rayuwarsu. Sanin gwagwarmayar da …
-
Wani matashi mai suna Usman Shehu Liti ya roki Allah ya hana dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP mulki, sai dai nashi salon yazo da ganganci tare da …
-
Hukumar ‘yan sandan jihar Kano ta bada tabbacin harin da wasu matasa suka kai gidan shugaban jami’iyyar APC ja jihar Kano, Abdullahi Abbas. DSP Haruna Abdullahi Kiyawa, mai magana da …
-
Majiya tace adadin motocin da aka kona sukai kimanin guda 9, a wata babbar hanyar zuwa unguwar Dei-Dei dake babban birnin tarayyar Abuja. Lamarin ya faru ne bayan wani dan …
-
Wannan sako ne daga wani matashi daya bukaci mu boye sunanshi. Kaima zaka iya turo mana da naka sakon a shafinmu na facebook, twitter da kuma instagram. Assalam Alaikum, Jama’ar …
-
Asiwaju mazaunin garin Lagos ya kashe kanshi a wani hotal dake garin na Lagos da misalin karfe 12 na dare. A cikin wannan makon matashi yasha matsin lamba a shafin …
