Rahotanni daga birnin tarayyar Abuja, sun tabbatar da cewar wasu da ba a san ko suwaye ba sun fasa wani rumbum ajiyar Kayan Abincin Korona a garin. Mutanen sun fasa rumbum dake…
A kalla mutum 6 ne suka rasa ransu da dama suka jikkata a yayin da ake turmutsutsun wawusar kayan abincin tallafin Korona a garin Jalingo na jihar Taraba. A jiya Asabar ne…
Wasu da ba a san ko suwaye ba, sun yi yunkurin afka wa rumbum da gwamnatin jihar Bauchi ta ajiye kayan abincin jihar na tallafin Korona a yau Lahadi. Gwamnan jihar, Bala…
Gwamnatin jihar Zamfara da Gwamna Bello Muhammad Matawalle yake jagoranta ta fara rarraba kayan abinci na tallafin Korona a jihar, a yau Lahadi, DABO FM ta tabbatar. Hakan na zuwa ne bayan…
Jihar Adamawa ta biyo sahun wasu jihohin Najeriya da ‘yan jihar suke fasa ma’ajiyar abincin tallafin Kwabid-19. DABO FM ta tattara cewa al’ummar afka wa ma’aijiyar abincin da safiyar yau Lahadi da…
Al’ummar unguwar Barnawa dake jihar Kaduna sun fasa ma’ajiyar kayan abincin tallafin Kwabid-19 da ranar yau Asabar, sun debi kayan abinci. Rahotanni sun bayyana cewar mazauna unguwar sun samu sanarwar inda aka…