Mutane 245 sun sake kamuwa da Koronabairas a Najeriya.
DABO FM ta tattara cewar an samu mutane 76 37 masu dauke da ciwon a jihar Legas, 37 Katsina, 32 a Jigawa da 23 a jihar Kano.
Hukumar NCDC ce ta tabbatar da haka a shafinta na twitter yau Litinin.
”Yau Litinin, da misalin karfe 11:45 na dare, mutane 245 sun sake kamuwa da Koronabairas a Najeriya.”
Jumillar masu dauke da ciwon ya zama 2802 a Najeriya.
Kalli cikakken jerin jihohin;
245 new cases of #COVID19;
76-Lagos
37-Katsina
32-Jigawa
23-Kano
19-FCT
18-Borno
10-Edo
9-Bauchi
6-Adamawa
5-Oyo
5-Ogun
1-Ekiti
1-Osun
1-Benue
1-Niger
1-Zamfara2802 confirmed cases of #COVID19 in Nigeria
Discharged: 417
Deaths: 93 pic.twitter.com/IkHR3dpcVV— NCDC (@NCDCgov) May 4, 2020
