Home Kiwon LafiyaYanzu-yanzu: Mutane 29 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumillar 342

Yanzu-yanzu: Mutane 29 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumillar 342

by Dabo Online
0 comments

Mutane 29 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumillar 342.

Hukumar NCDC ce ta bayyana haka a kiduddugar da ta saba wallafawa kullin na adadin masu dauke da cutar a Najeriya.

“Yau Lahadi, 3 ga watan Mayun 2020, mutane 170  sun kamu da cutar yau a Najeriya. Jumillar masu dauke da ciwon ya zama 2558.”

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00