Nafison fitowa a matsayin fitsararriya a wasan kwaikwayo – Maryam Yahaya

Karatun minti 1

Fitacciyar Jaruma a masana’antar Kannywood, Maryama Yahaya ta bayyana cewa tafi jin dadin fitowa a matsayin fitsararriyar duk sanda zata taka wasa a fim.

Jarumar ta bayyana haka ne yayin ganawar ta da gidan Rediyon Freedom na jihar Kano a yayin shirin Taurari.

Sai dai Jarumar tace a zahiri ita ba fitsararriya bace a zahiri, ta bayyana cewa tana son haka ne saboda yadda ta fahimci masoyanta suna son ganin ta taka irin wannan rawar.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog