(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Rundunar ‘Yan sanda za ta fara tantance masu son shiga aikin dan sanda a jihar Kano

Karatun minti 1
Haruna Abdullahi
Haruna Abdullahi Kiyawa

Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta sanar da fara tantance masu son shiga aikin dan sanda.

Hukumar ta ce za a tantance mutanen a Wuri Shedikwatar manyan ‘yan sanda ‘Officers Mess’ dake babbar Shedikwatar rundunar dake Bompai a birnin jihar Kano.

Da yake fitar da sanarwar, kakakin runduna, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce an fitar da ranaku da ‘yan kowacce karamar hukumar a fadin jihar Kano za su zo ofishin domin a tantancesu.

Ga dai yadda tsarin zai kasance;

SANARWA DAGA RUNDUNAR ‘YAN SANDAN JAHAR KANO 22/08/2020

YADDA ZA’A TANTANCE MASU SON SHIGA AIKIN ‘YAN SANDA A HELKWATAR ‘YAN SANDA DAKE BOMPAI KANO.

WURI: WAJEN SHAKATAWAR MANYAN ‘YAN SANDA (OFFICERS MESS), DAKE BOMPAI DA KARFE 0800 NA SAFE

 1. LITININ, 24TH AUGUST ,2020
  AJINGI ALBASU BAGWAI BEBEJI
 2. TALATA, 25TH AUGUST,2020
  BICHI BUNKURE DALA DANBATTA
 3. LARABA, 26TH AUGUST, 2020
  DAWAKIN KUDU DAWAKIN TOFA
  DOGUWA FAGGE
 4. ALHAMIS, 27TH AUGUST, 2020
  GABASAWA GARKO GARUN MALLAM GAYA
 5. JUMA’A, 28TH AUGUST, 2020
  GEZAWA GWALE GWARZO KABO
 6. ASABAR, 29TH AUGUST, 2020
  KANO MUNICIPAL KARAYE KIBIYA KIRU
 7. LITININ, 31ST AUGUST, 2020
  KUMBOTSO KUNCHI KURA MADOBI
 8. TALATA, 1ST SEPTEMBER, 2020
  MAKODA MINJIBIR NASSARAWA RANO
 9. LARABA, 2ND SEPT, 2020
  RIMIN GADO ROGO SHANONO SUMAILA
 10. ALHAMIS, 3RD SEPT, 2020
  TAKAI TARAUNI TOFA TSANYAWA
 11. JUMA’A, 4TH SEPTEMBER, 2020
  TUDUN WADA UNGOGO WARAWA WUDIL
 12. ASABAR, 5TH SEPT, 2020;
  WADANDA BASU SAMU DAMAR ZUWA A RANAKUN SU BA .

Karin Labarai

Dangalan Muhammad Aliyu

•Sublime of Fagge's origin.
•PharmD candidate

Sabbi daga Blog