Sadio Mane lashe kambun gwarzon dan wasan kwallon kafan Afirika

Dan wasan gaba na kasar Senegal da kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Sadio Mane, ya lashe kambum zama gwarzon dan kwallon shekarar 2019a karon farko.

Hakazalika, yar wasan Najeriya, Asisat Oshiola ce ta lashe kambun gwarzuwa ‘yar wasan kwallon kafa ta nahiyar Afrika.

Sadio Mane ya zaman da kasar Senegal na biyu da suka taba lashe kambum tin bayan dan wasa El Hadji-Diouf da ya lashe a shekarar 2001 da 2002.

Karin Labarai

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.