0
Sanata Benjamin Uwajumogu mai wakiltar Arewacin jihar Imo ya rasu a yau Laraba.
Da yake tabbatar da al’amarin, Sanata Rochas Okrocha, ya bayyana cewa Sanata Benjamin ya rasu ne bayan faduwa da yayi a bandaki dai dai lokacin da yake wanka.
Ya tabbatar da mutuwarshi bayan an kaishi asibiti babu jimawa.
