Abba Kabir Yusuf, dan takarar gwamnan Kano a zaben 2019 ya mika gwamnan Kano, Dr Abdullahi Ganduje zuwa kotu tare da wasu mutane. Lauyan dan takarar, Barista Bashir Yusuf Tudun …
Abba Gida Gida
-
Tun bayan nasara da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya samu a zaben gwamna da aka gabatar bayan ankai ruwa rana da jam’iyyar adawa ta PDP da dan takarar …
-
LabaraiSiyasa
Kotun Koli: Farfaganda baza ta canza abinda Allah ya tsara ba -Abba ya yiwa Ganduje martani
Dan takarar gwamna a jamiyyar PDP ta jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusif ya bayyana babu wata farfaganda da zata firgita shi a kan shari’ar zaben gwamnan Kano daya shigar …
-
Kafatanin shugabancin jam’iyyar APC na jihar Kano sun dira a babban birnin tarayya dake Abuja domin halartar shari’ar zaben gwamnan Kano da kotin koli zata yanke hukunci a gobe Litinin. …
-
Siyasa
Yacce haduwar ‘Abba Gida-Gida’ da wakilan Ganduje ta kasance cikin aminci
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWakilan gwamnan Kano, Dr Abdullahi Ganduje da na dan takarar gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, sun hadu cikin farin da annashuwa yayin saukarsu a filin tashi da saukar jirage na …
-
BincikeLabaraiSabon Labari
‘Yan sanda sunyi alkawarin kama duk masu hannu a yiwa Pantami ihun ‘Bamayi’
Rundunar ‘Yan Sandan ta bayyana cewa ta gayyaci Shugaban Jam’iyyar PDP da wasu jiga-jigan jam’iyyar na jihar Kano bisa kai wani farmaki da ake zargin wasu gurbattun matasan kwankwasiyya da …
-
Siyasa
‘Yan Kwankwasiyya sun dauki hanyar kawo wa Shari’ar ‘Abba Gida-Gida’ cikas
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMatsalar barazana da cin mutunci da akayi wa Wakiliyar INEC wacce lauyan INEC ya shigar da kokensu gaban Kotun zaben Kano, za ta iya bude wani shafin Shari’ar na daban …
-
Siyasa
Sakamakon zaben Gama ya ɓace ne a cibiyar tattara sakamako dake karamar hukuma – Baturen Zabe
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBaturen zaben mazabar gama dake karamar hukumar Nassarawa ta jihar, Joshua Kubai, ya bayyana a gaban kotun korafe-korafen zaben gwamnan jihar Kano domin amsa tambayoyi a cigaba da gudanar da …
-
Siyasa
Kotun daukaka kara ta baiwa ‘Abba Gida-Gida’ damar kara shedu a cigaba da shari’arshi da Ganduje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun daukaka kara dake da zama a jihar Kaduna ta umarci kotun sauraren korafe korafen zaben gwamnan jihar Kano da ta bawa PDP damar yin sauyi tare da karin shedu …
