Tin bayan daukar lauyoyin kamfanin Arthur Nylander da shugaban kungiyar Izala, Sheikh Bala Lau ya yi akan kafar labarai ta Sahara Reporters, al’umma da masu fashin baki suke ta cece-kuce. …
Izala
-
LabaraiTaskar Malamai
Neman Taimako: Kujerar gwamnan da ka hau ta gidanku ce? – Sheikh Jingir ga Masari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kungiyar Izala Jos, Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya mayar da martani ga gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari akan wani furuci da akace gwamnan yayi. DABO FM ta tattara …
-
LabaraiMatsalarmu a YauTaskar Malamai
A tantance jami’an tsaro domin ana zargin akwai hannun su a hare hare -Sheikh Sani Jingir
Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya bukaci a tantance jami’an tsaron kasar nan, don a fitar da …
-
Tarihi
Tarihi: Sarkin Musulmai Sir Abukabar III ne ya rada wa kungiyar IZALA suna
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar Jama’atu Izalatul Bidi’a Wa Ikamatu Sunnah, kungiyace ta addini Musulunci a Najeriya wacce wanda ya kafa ta, Marigayi Sheikh Isma’ila Idris, dan jihar Kano ya kafa a shekarar 1978. …
-
Labarai
Kudin Makamai: Abinda kayi mana, baza mu manta ba – IZALA ta fada wa Sambo Dasuki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar Izalatul Bidi’a wa Ikamatussunnah, karkashin jagorancin shugabanta, Sheikh Abdullahi Bala Lau, ta kai wa Kanar Sambo Dasuki ziyarar jaje zuwa gidanshi dake garin Abuja. Hakan na zuwa ne kwanaki …
-
Labarai
Kungiyar Izala ta kai ziyarar jaje ga Sambo Dasuki kwanaki 3 bayan sakinshi akan zargin “Sata”
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar Izalatul Bidi’a wa Ikamatussunnah, karkashin jagorancin shugabanta, Sheikh Abdullahi Bala Lau, ta kai wa Kanar Sambo Dasuki ziyarar jaje zuwa gidanshi dake garin Abuja. Hakan na zuwa ne kwanaki …
-
Shugaban kungiyar Izala Sheikh (Dr) Abdullahi Bala Lau da tawagarsa, ya ziyarci filin da gwamnatin jihar Rivers ta rusa Masallaci inda dubannin Al’ummar musulmi ke gudanar da salloli biyar tare …
-
Labarai
Kungiyar Izala tayi kiran Sanatoci da kada su tantance Ministocin da suke ‘yan Shi’a
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar Jama’atul Izalatul Bidi’a wa ikamatussunah tayi kira ga Majalissar Dattijai da kada su tantance ‘yan Shi’ar da sunansu ya fito a jerin sunayen da shugaba Buhari ya aikewa majalissar. …
