Sheikh Dahiru Usman Bauchi, jagoran darikar Tijjaniyya ta Najeriya, ya barranta da umarnin Sarkin Musulmi, ya jagoranci Sallar Idi a jihar Bauchi a Najeriya. A jiya Juma’a, mai alfarma Sarkin …
Ramadan
-
Labarai
Yanzu-yanzu: Masarautar Zazzau ta karyata sanar da ganin watan Shawwal, tace akwai azumi gobe
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMasarautar Zazzau ta jihar Kaduna, ta karyata rahotannin da aka yadawa cewa ta sanar da ganin sabon watan Shawwal. DABO FM ta tattara cewar wani limami ne a Zaria, ne …
-
AzumiLabarai
24 ga watan Mayun 2020, Sallar Eid-el-Fitr – Sarkin Musulmai ya tabbtar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai alfarma Sarkin Musulmai, Abubakar Saad II ya tabbatar da rashin ganin watan Shawwal a fadin Najeriya, ya ayyana ranar Lahadi, 24 ga watan Mayu a matsayin ranar Sallar Idi …
-
AzumiLabarai
Yanzu-yanzu: Babu kyakkyawan rahoton ganin wata a Najeriya – Kwamitin ganin wata
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKwamitin ganin wata a Najeriya, National Moonsighting Committee Nigeria, ya tabbatar da rashin samun cikakken rahotan ganin wata a fadin tarayyar Najeriya. DABO FM ta tattara cewar kwamitin ya bayyana …
-
Labarai
Juma’a: Sallah a masallacin da mutane miliyan 8 suke halarta a kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAinahin ranar wallafa rahoton: 6 ga watan Yulin 2019, maimaicin Yau. An gudanar da sallar Idi karamar a kasar Indiya ranar 5 ga watan Yulin 2019. Wakilan DaboFM sunyi tattaki …
-
Labarai
Sallar Idi a masallacin da mutane miliyan 8 suke halarta a kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn gudanar da sallar Idi karamar a kasar Indiya ranar 5 ga watan Yulin 2019. Wakilan DaboFM sunyi tattaki zuwa garin Agra dake jihar Uttar Pradesh dake kasar Indiya, jihar …
-
Fadakarwa
Dabi’un Musulmi bisa koyarwar Manzon Allah S.A.W, Daga Mal. Aslam Bin Uthman
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAs Salam ‘Alaikum wa Rahmatullah wa Barakaatuh. Godiya ta tabbata ga Allah, muna masa godiya muna neman taimakonsa muna nema gafararsa, muna neman tsarinsa daga sharrukan kawunanmu da munanan ayyukanmu. …
-
-
Azumi
Ramadan: Buhari yayi kira da a cigaba da wanzar da zaman lafiya, soyayya tsakanin al’umma
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari yayi kira ga al’umma musulmi su cigaba da zama cikin lafiya da wanzar da soyayya a tsakaninsu. A sakon taya musulmin kasar murnar zagayowar watan Ramadan ta …
-
Labarai
Gobe Litini, za a tashi da azumin Ramadana a kasar Saudi Arabia
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKamfanin Dillancin Labarai na kasar Saudi Arabiya, SPA, ya rawaito cewa hukumomi a kasar Saudiyya sun bada tabbacin daukar azumin watan Ramadan daga gobe Litinin. Kamfanin yace “An ga jinjirin …
-
Gabanin karatowar watan azumin Ramadan da musulman duniya suke azumta, kayayyakin amfanin yau da kullin a fadin Najeriya sunyi tashin gwauron zabi. Kamfain dillancin labarai na NAjeriya, NAN, ya rawaito …
