Gwamnatin Tarayya ta bayyana ma’aikatun ta 428 baza su iya biyan albashi a ƙarshen watan da muke ciki na Nuwamba ba sakamakon kuɗin da aka ware musu na albashi sun …
Sabon Albashi
-
Wannan yabo yazo ne biyo bayan kari na Naira har dari shida akan yarjejeniyar dokar mafi karancin albashi. Rahoton Dabo FM ya bayyana wata kungiya ta ma’aikata a jihar mai …
-
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad Kauran Bauchi ya bada umarnin biyan mafi karancin albashi na N30,000 ba tare da wani bata lokaci ba duk da rashin cimma matsaya tsakanin gwamnatin …
-
BincikeLabarai
Jerin jihohi 18 da basu da shirin fara biyan albashin N30,000
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDuk da wa’adin ranar 31 ga watan Disambar 2019 da kungiyar Kwadago ta baiwa Gwamnonin Najeriya akan biyan sabon albashin N30,000, wasu daga cikin jihohi basu da shirin fara biyan …
-
Kungiyar kwadago ta bayyana cewa tun bayan zartar da mafi karancin albashi na N30,000 wata 8 da suka wuce, jihohi 5 ne kawai ke biyan sabon albashin. Rahoton Dabo FM …
-
Labarai
Gwamna Fayemi na jihar Ekiti ya tabbatar da fara biyan albashin N30,000 daga watan Oktoba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Ekiti, Dakta Fayode Fayemi, ya bayyana cewa gwamnatinshi zata fara biyan ma’aikatan jihar sabon albashin N30,000 daga watan Oktobar 2019. Gwamnan ya bayyana haka ne a yayin taron …
