Dan takarar gwamnan jihar Kano na jami’iyyar PRP a zaben 2019, Mallam Salihu Sagir Takai, ya bar jami’iyyar PRP zuwa APC mai mulkin jihar Kano. Tin dai a jiya Litinin, …
Tag:
Takai
-
APC ta kara yin nasara a kotun daukaka kara dake Kaduna, inda ta tabbatar wa dan majalisar tarayya na Takai da Sumaila, Hon Shamsuddeen Abdulrahman Dambazau kujerar sa bayan da …
-
Yasir Ramadan Gwale, dan gwagwarmaya kuma halastaccen mabiyin Mallam Salihu Sagir Takai, dan takarar gwamnan Kano a jami’iyyar PRP, yace Takai bai umarci magoya bayanshi su marawa Ganduje baya ba. …
-
Dan takarar Gwamna jihar Kano karkashin Jam’iyar PRP, Mallam Salihu Sagir Takai ya yi kira ga magoya bayan shi da su zabi Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje na Jam’iyar APC …
-
Siyasa
Zaben2019: Ina kiran magoya bayana da su zabi shugaba Buhari – Salihu Takai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PRP, Mal Salihu Sagir Takai yayi kira ga magoya bayanshi da su zabi shugaba Muhammadu Buhari a matakin shugaban kasa. Mal Salihu …
