//
Tuesday, April 7

Kano: Kotun daukaka kara ta tabbatar wa Hon Shamsuddeen Dambazau na APC kujerarsa

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

APC ta kara yin nasara a kotun daukaka kara dake Kaduna, inda ta tabbatar wa dan majalisar tarayya na Takai da Sumaila, Hon Shamsuddeen Abdulrahman Dambazau kujerar sa bayan da PDP tayi rashin nasara.

Sauran bayanan na shigowa…

A watanni da suka shude dai Kotun tarraya a Kano ta tsige Hon Kawu Sumaila, wanda ya lashe zaben daga kan kujerar Majalissar bisa rashin fafatawa a zaben fidda gwani da jami’iyyar ta gudanar.

Sai dai Kotun sauraren korafen zaben yan majalissar jihar Kano ta tsige Hon Dambazau bisa rashin fafatawa a babban zabe, inda ta umarci hukumar INEC ta baiwa dan takarar PDP, Surajo Kanawa, takardar shaidar lashe zabe bisa kasancewarshi wanda yazo na 2 a babban zabe.

Karin Labarai

Share.

Comments are closed.

%d bloggers like this:
DABO FM 2020