Gwamnatin tarayya tace ba zata kayan tallafinta bazai kai zuwa ga duk wanda ya mallaki sama da N5000 a asusun banki da kuma saka sama da N100 a waya ba. …
Tallafi
-
Labarai
Mudassir & Brothers ya rarraba tulin buhuhunan shinkafa a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKamfanin Mudasssir & Brothers dake da shedikwata a jihar Kano, ya rarraba buhuhhunan shinkafa masu tarin yawa a jihar Kano. DABO FM ta tattara cewar kamfanin ya rarraba shinkafa karamin …
-
Labarai
Attajirar Najeriya ta bawa Najeriya tallafin Naira biliyan 1, zata rabawa Zaurawa da Marayu N25,000
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFolorunsho Alakija, attajirar da babu kamarta a Najeriya zata rabawa Zawarawa da marayu masu rijista a Najeriya N25,000 kowannensu. Hakan na zuwa ne kwana 1 kacal bayan da ta bawa …
-
Labarai
Bayan rahotan Dabo FM, wata gidauniya za ta kai dauki zuwa Makarantar Firamare ta garin Garo
by Raihana Musaby Raihana MusaWata gidauniyar jinkai mai sunan, Hadeeyatul Khair Foundation, da wasu matasan mata a jihar Kano ke jagoranta, sun shirya baiwa makarantar Firamaren dukkanin abinda take bukata. Hakan na zuwa ne …
-
Daliban Jami’ar Ilorin ta jihar Kwara, sun hada Naira Dubu Dari Hudu da Casa’in da Biyar (495,000) don ai wa dalibi mai suna Abdulbasir Oladele aikin Tiyata a Idanunsa. Wannan …
-
Labarai
Buhari ya bada kyautar magani, gidan sauro, kayyakin gwaje-gwaje da dala 500,000 ga kasar Malawi.
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin Najeriya karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta sake bada kyautar kudi, dalar amurka 500,000 da kayayyakin gwaje-gwaje ga kasar Malawi. Kayayyakin sun hada da magunguna da nauyinsu ya kai …
