Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar PDP ya kama hanyar zuwa kasar Amurka. Atiku Abubakar ya bar kasar Najeriya yau da safe zuwa birnin Washington D.C babban birnin kasar …
Najeriya
-
Hatsarin dai yayi sanadiyyar mutuwar mutanen da ba’a bayyana adadinsu ba. Hatsarin ya faru a Iworoko, jihar Ekiti a daren ranar asabar. #Ekitimourns
-
Babban LabariManyan LabaraiNajeriya
Sai na kashe Buhari – Victor Odungide
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutumin mai suna Victor Odungide ya yi wannan furuci a shafinshi na Twitter @vikolo2000 Hakan ya biyo baya ne bayan shugaba Buhari ya wallafa wani sako a shafinshi na Twitter, …
-
Gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha ya ce al’ummar jihar Imo za su zabi shugaba Muhammadu Buhari a matakin shugaban kasa amma a zaben gwamna su da APC sun yi hannun …
-
Shugaba Muhammadu Buhari ya tsige ministan harkar sufurin Najeriya daga mukaminshi na daraktan yaƙin neman zaben shugaba Buharin. Senator Bola Ahmed Tinubu, shi shugaba Buharin ya nada a matsayin mai …
-
Shugaba Muhammadu Buhari ya tsige ministan harkar sufurin Najeriya daga mukaminshi na daraktan yaƙin neman zaben shugaba Buharin. Senator Bola Ahmed Tinubu shi shugaba Buharin ya nada a matsayin mai …
-
Babban LabariNajeriyaSabon Labari
Audio: Babu wani canji da Najeriya ta samu -Amaechi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFaifan muryar da masu fafutukar yakin neman zaben Atiku Abubakar suka fitar ya yi nuni da maganganun ministan harkar sufurin Najeriya, Rt Hon Rotimi Amaechi yana sukar gwamnatin da …
-
Kiwon LafiyaNajeriya
Likitoci sun yi tiyatar kwakwalwa ta farko a jihar Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn gudanar da tiyatar kwakwalwa ta farko a tarihin jihar Kano a sabon asibitin Muhammad Buhari specialist Hospital dake Giginyu. Tiyatar da aka gudanar a cikin makonnan biyo bayan tagomashin …
-
Jirgin mai saukar ungugulu mallakar sojin saman Najeriya ya fado yayin da yake mayar da martanin hare-hare da yan tada kayar baya suke kaiwa a yankin arewa maso gabashin Najeriya. …
