Ina ganin bai kamata kawai dan Sarki da Ganduje sun shirya shikenan maganar zangin almundahanar da ake wa sarki ya bi iska ba. Wannan ba dai-dai bane komai son da …
Ra’ayoyi
-
Ra'ayoyi
Ka nada Abdullahi Abbas sarkin Kano, hakan zai kara fito da irin tunanin ka, Daga Dangalan Muhammad Aliyu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKaicho ga duk wata al’ummar da ta wadatu da shugaba mai girman jiki irin na girma tare da dumbin karancin zurfin tunani da sanin yakamata. An wayi gari yau a …
-
Ra'ayoyi
Zuwa ga Shugaba Buhari: Shekaru 4 Kenan, Chanjin da muke jira yaki zuwa, Daga Nasiru Salisu Zango
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWasika zuwa ga Shugaba Muhammadu Buhari. Daga Salisu Nasiru Zango. “Ina fatan Shugaban mu yana cikin koshin lafiya, koda yake wannan a bayyane yake domin yawan tafiye tafiye da Baba …
-
Ra'ayoyi
Zato Akan Buharin 2015: Na zata Buhari ba zai yi cuta ba, Daga IG Wala
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan gwagwarmaya kuma dan kasuwa, Ibrahim Garba da aka fi sani da IG Wala yayi rubutu da suke nuna cire tsammaninshi ga mulkin shugaba Muhammadu Buhari. IG ya kasancewa dan …
-
Ra'ayoyi
Rigar ‘Yanci: Dama nasan za a rina, tallafin Ganduje wajen ruguza Ilimin ‘yan Sakandire, Daga Nazeef Touranki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTun lokacin da aka ce daliban zangon 2019 , baza su rubuta QUALIFYING EXAMINATIONS BA, sai sun shiga SS 3, na fahimci cewa akwai matsala. Basu rubuta jarabawar ba sai …
-
Ra'ayoyi
Shawarata ga Shugaba Buhari kan yadda za a magance tsaron Borno da Zamfara, Daga Datti Assalafiy
by Dabo Onlineby Dabo OnlineZUWA GA MAIGIRMA SHUGABAN ‘KASA MUHAMMADU BUHARI Maigirma shugaban ‘kasa Muhammadu Buhari ni Datti Assalafiy na kasance daya daga cikin dunbin masoyanka, kullun burina a rayuwa shine na samu zaman …
-
Ra'ayoyi
Taskar Matasa: Sai an cire son zuciya za a iya magance matsalar Almajiranta – Zainab Naseer
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRA’AYINA AKAN MAGANCE MATSALAR ALMAJIRANCI Almajiranci ya zama al’adar arewacin Nigeria. saboda haka ni a ra’ayina batun a ce za a magance matsalar a lokaci daya bai taso ba. Saidai …
