Tsohon dan Majalissar jiha na karamar hukumar Sade ta jihar Bauchi ya rasu

Tsohon dan majalissar jiha wanda ya wakilci karamar hukumar Sade dake jihar Bauchi, Alhaji Hamza Mahmud Lanzai ya rasu a daren ranar Arfa ta 2019.

Rahotanni daga Iyalanshi sun tabbatar da rasuwarshi a daren na ranar Asabar.

Hon Hamza Mahmud Lanzai ya rasu bayan fama da wata ‘yar matsananciyar rashin lafiya daga ciwon ‘Asthma’.

Cikakken bayanin yana zuwa…

Karin Labarai

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.