Yanzu-yanzu: EFCC ta damke kwamishinan Ganduje

Karatun minti 1

Hukumar hana cin hanci da rashawa, EFCC ta damke Mutari Ishaq, kwamishinan ayyuka na musamman na jihar Kano.

Majiyar Dabo FM ta bayyana hakan ne bayan mai magana da yawun hukumar, Tony Orilade ya fitar da wata sanarwa ta musamman dake bayyana kame kwamishinan wanda na hannun daman gwamnan kano ne, Abdullahi Umar Ganduje a ranar Juma’a.

Akwai karin bayani nan gaba kadan..

Karin Labarai

Sabbi daga Blog