Hukumar hana cin hanci da rashawa, EFCC ta damke Mutari Ishaq, kwamishinan ayyuka na musamman na jihar Kano. Majiyar Dabo FM ta bayyana hakan ne bayan mai magana da yawun …
EFCC
-
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa daga yanzu babu wani sauran boye-boye tsakanin gwamnatin sa da ‘yan Najeriya saboda zai sa a ringa bayyana kudaden da gwamnati ke kashewa …
-
Jami’an hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC sun damke dan takarar jamiyyar PDP lokacin da yake tsaka da siyan kuri’a a bakin akwatun zabe na karamar hukumar Isiala …
-
Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa ya bayyana cewa da alama rahoton da kunguyar Transparency International (TI) ta fitar wanda ta sanya Najeriya a matsayi na kololuwa wajen cin …
-
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Nijeriya, EFCC ta daskarar da asusun bankin tsohon sanatan Kaduna, Sanata Shehu Sani. Dabo FM ta ruwaito sanarwar ta fito ta bakin …
-
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa, Efcc ta bayyana labarin dake yawo a kafafen sadarwa kan batun ta damke tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar jamiyyar PDP a …
-
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa, EFCC ta chafke tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani. Kamar yadda majiyar mu ta Dabo FM ta bayyana mana, EFCC …
-
Hukumar yaki da cin hanici da yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati a Najeriya EFCC ta ce ta cafke wani mutum da yake sojan-gona a matsayin shugaban hukumar wato Ibrahim …
-
A ranar Lahadi, Jami’an hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta kai sumame gidan tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, zuwa gidanshi dake Talata Mafara. Shaidun gani …
-
Labarai
EFCC ta kama Kanin sakataren gwamnatin jihar Zamfara da miliyan 60 a wani gida
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kama tsabar kudi Naira miliyan 60 a gidan dan uwan sakataren gwamnatin jihar Zamfara, Farfesa Abdullahi Shinkafi. EFCC ta kama Murtala Muhammad, …
-
Labarai
Mai maganin gargajiya ya damfari wani dan Koriya ta Kudu miliyan 30 akan zai nemo masa lasisin NNPC
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWani mai maganin gargajiya, Jamiu Isiaka, dan shekara 31, ya karbi laifin cutar wani dan kasar Koriya ta Kudu, Keun Sig Kim, kudi Naira Miliyan 30, domin nema masa lasisi …
-
Labarai
EFCC ta kama wasu manyan ma’aikata 5 a Kano akan laifin cuta, yaudara da makirci
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar yaki da cin hanci da rashawa ‘EFCC’ ta tuhumi wasu manyan ma’aikata 5 a jihar Kano cutar da sukayiwa wasu mutane akan sama musu aiki KAROTA. EFFC ta tura …
-
Labarai
EFCC ta kame zababben dan Majalissar jihar Kwara akan cuwa-cuwar miliyan 26
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta kama zababben dan majalissar jihar Kwara, Abdulgafar Ayinla, akan cuwa-cuwar Naira miliyan 26 na siyar da wani gida. Dan majalissar …
