Yanzu yanzu: Firaministan Burtaniya Boris Johnson ya kamu da Coronavirus

Karatun minti 1

Firaministan kasar Burtaniya, Boris Johnson ya kamu da cutar Coronavirus bayan wani gwaji da akayi masa sakamakon jin alamun cutar da yayi cikin kasa da awanni 24.

SHugaban yace zai killace kanshi tare da cigaba da aiki domin ganin an kawar da cutar daga kasar Burtaniya, kamar yadda ya bayyana a shafinshi na Twitter.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog