Wasanni

Yanzu-yanzu: Firaministan Faransa ya soke gasar ‘Ligue 1’

Hukumomin gudanarwar gasar Ligue 1 ta kasar Faransa ta soke gasar ta kakar 2019-2020.

Firaministan kasar Faransa, Edouard Philippe ya bayyana cewar kasar ta soke dukkanin al’amuran wasanni har zuwa watan Satumba.

Firaministan yace kasar ba za ta lamunci a cigaba buga wasanni ba duk da kafin a dena bugawa anayi babu ‘yan kallo.

Soke wasannin sun hada da dukkanin wasanni da ake gudanarwa a kasar da suka hada da gasar Rugby, Dambe da sauransu.

Karin Labarai

UA-131299779-2